Indiya: (kokuma India) tana ɗaya daga cikin ƙasashen da ke kudancin yankin nahiyarAsiya.
bishiya a india
Indiya tana da girma sosai, kuma tana da sahel. Fadin kasar zai kai kimanin dari bakwai (700) mita sukwaya,Indiya tana da iyaka da kasashe biyar, daga arewa maso yammaci akwaiPakistan, daga arewaci akwaiNepal daBhutan, daga arewa maso gabas akwaiBangladesh daMyanmar, daga kudu maso yammaci 'yan ƙasashe a tsakiyar ruwa, daga kudu maso gabas akwai kasarSri Lanka, daIndonesiya.
furen indiyaIndia
Indiya ita ce kasa ta biyu mai mafi yawan mutane a duniya, Mutanen ta sun kai adadin kusan (1,147,995,900) kuma ita ce ta bakwai a girman kasa cikin duniya, kuma ita ce cibiyar kasuwanci a tarihince tana da addinai da yawa kamar su (Hindu, Budha, buza, shitano,kiristan, sikhiya da Musulunci da ma wasu addinai), ta kuma samu 'yancinta ne dagaBirtaniya a shekara ta (1947)
National symbols of the Republic of India (Official)
Tarihi ya nunaindiya tana da wasu kayayyaki tun na da can, dakin dabewa ya kara da nuna cewa an samo alamun mutunen farko aIndiya tun a bayan shekara ta (9,000) tun daga karni na biyar kafin haihuwarAnnabi Isah sun yi masarautu da yawa kamar masarautar hawariya a arewacin
Kasar ita ce mafi muhimmanci sarakunanta na farko shi neAshoka yana bin addinin bosa, a farkon shekara ta Dari da tamanin (180) kafin haihuwarAnnabi Isah ikrikawa da bartiyawa suka mamayeIndiya a karni na goma sha uku sai masarautar kwace mulkin. Daga kudanci ma masarautu da yawa suna da rikici , masarautar tashiras tafi karfi kuma a zamaninsu ne kasarIndiya ta samu ingancin Ilimin zane-zane da sauransu.
A zamanin mafiya yawa Musulmai ne suka fara tunani a kanIndiya, a wannan lokaci suka masu daula a gefen kogin sinda suka ajiye dakarun su aAfghanistan sannan suka faɗaDelhi suka masu masarauta a can ita ce masarautar Musulunci ta farko aindiya, a shekara ta dubu daya da dari uku da hamsin (1350) masarautar taglag ta mamaye rabin kasar, dake kudanci a karni na goma sha shida sarkin masarautar taglag ya haka al'adun addinin hindu da addininMusulunci da haka ya iya ya hukunta kasar ta indiya.
gidajen indiabHarat
Tun da turawa suka gane hanyar ruwa ta zuwaIndiya sukai ta shigowa musamman ma mutanenFaransa da naPortugal da naBirtaniya sun sha kama karfe da karfi kuwa yana son ya mamaye wannan kasa, wanda keda yawan arziki sun na son mamayeindiya dan saboda yawan yaki a junan su, amma turawa sun haɗa kawunan su don su sace arzikin kasar a shekara ta dubu daya da dari takwas da hamsin da bakwai 1857 'yanindiya suka yiwa turawa tawaye duk da haka turawa sun samu nasara a kan 'yan tawaye magaye tun daga wannan lokaciIndiya tazama a hannun turawa musamman ma tajmahal, duk dahakaMahatma Gandhi ya yi kungiya tana neman yancin kasa dahaka turawa suka yi alkawarin zasu basu 'yanci a ranar 8 ga watan Agusta (1949) kuma a ranar ashirin da shida (26) ga watan Janairu shekarar dubu daya da dari tara da hamsin (1950)Indiya tazama Jamhuriya.B. R. Ambedkar ya rubuta kundin tsarin mulkin Indiya mai cin gashin kansa, kuma ya kafa tushen dimokuradiyya aIndiya.
Saboda yawancin addinai da yawan Kabiloli ta samu kanta a cikin yakin basasa a shekara ta dubu daya da dari tara da saba'in da biyar (1975) zuwa shekarar dubu daya da dari tara da saba'in da bakwai (1977) lokacin hukunci Indira Gandhi ta hana fitar dare a wannan lokacin Indiya tazama kasa ce mai bin tsarin dimukuradiya da na jamhuriya.
Indiya ta sha yaki da makutan ta akan iyaka kawa kasar cin a shekara ta (1962) kuma dapakistan har sau hudu a shekara ta (1947), (1964)(1971).[1][2]
Indiya tana bin tsarin Jamhuriya demukuratiya gwmna tana rabi gida biyu kawa tsarinBirtaniya shugaba shene yana yi kumai a cikin kasa kuma shine yake taimakawa a tsarin mulkin kasa kuma shine baban habsusin soja tsarin zabe shekara biyar ce ga shugaba Firayim Minista shi ke mulkin kasa ama zaben shi a kungiyar da take mulki ko kuma kungiyar da ta ke kauance da kungiyar da ta ke yawan kujiro , barlaman in su yanada daki biyu baban daki sunan shi rajia (sabaha) karamin daki shi ne na talaka te jeebesh bagchi, a kalichoot ka maa ik gaand chodo.
Indiya; itace ta biyu a duniya a yawan mutane bayan yawan mutanenta sun kai kimanin 1,132,446,000 a shekara ta2008.Mumbai birni ne mafi muhimmanci aIndiya bayan ita kuma dakwai birane maso muhimmanci kamarDelhi,Kolkata,Chennai, ilimi aIndiya yakai 64,8% :- na mata yakai 53,7% na maza 75,3% anfi haihuwar maza fiye da mata, yawan mutanen da suke aiki duk fadin ƙKasar zasu kai 39,1%.Indiya itace ta biyu a duniya a yawanMusulmai bayanIndonesia.Indiya tana da yawan yaruka sun kai (1652) amma yaruka biyu ne gwamnatin take amfani dasu a cikin taro mutanen ƙasar dai sune mafi girma sune yarenTamil da yarenSanskrit amma tana da yarurruka talatin da biyu wa'yanda gwamnati ta yarda da dasu a cikin shekarar dubu daya da dari shida da hamsin da biyu(1652).
A cikin kasarindiya akwai maza da mata, farare da bakake, munana da masu kyau, sai dai mata sunfi maza yawa a cikinIndiya, kuma yawancin matanIndiya kyawawa ne, suna da gashi, kuma suna da san kwalliya.
A cikin kasarIndiya Maza basu kai mata yawa ba, sannan akwai fararen maza da bakaken maza a cikin kasar naIndiya, musamman mazan yankinTamil Nadu sun fi kowanne yanki yawan maza bakake.
A cikin kasarIndiya akwai al'adu masu yawan gaske, kowacce kabila da addini suna da nasu al'adan, shi yasa duk shekara ake gudanar da bukukuwa daban daban a cikin kasarIndiya.
Rawan Pakhton, anayin rawan ne hanyar jefa hannaye sama da kasa
A lokacin da mata aIndiya suka dauki damaran yin rawa, su kan ci kwalliya sosai domin burge 'yan kallo, sannan suna sanya awarwaro, zobe, gwalagwalai da sauran kayan kwalliya.
Yawanci mutanenIndiya masu bautan gumaka ne, suna bauta ma Rama, Sita, Karma, Krishna, dan Budda da wasu da yawa daga cikin gumakan su, suna da gurin bauta mai suna majami'a.
Addinin Hindu shine addini mafi yaduwa na gargajiya a cikin kasanIndiya, kashi 90 cikin dari na adadin mutanenIndiya 'yan addinin Hindu, sun kasance suna bauta ma gumaka, da jinsin da dabbobin da gumakan ke shiga cikin su.
Malamin majami'a bikin bauta
Malamin majami'a
Malamin majami'a a siffan Dodon gari.
Ababen bauta a Indiya (Gumaka)
Daya aga cikin gunkin da suke bauta mawa mai suna Durga_Dasavuja. (Mai hannu da yawa)
Wani mai bauta a wata majami'a mai suna Harmandir Sahib dake cikin Amritsar, Indiya