Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Imani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentImani

Irimental state(en)Fassara
Bangare natheological virtue(en)Fassara
Hashtag(en)Fassara#Faith
Wannan mukalar bata daReference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar daReference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.

Imani: S

Rukunnan Imani:

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Imani daAllah da kuma yarda da AnnabiMuhammad Manzon Allah ne.
  2. Imani da Mala'ikun Allah.
  3. rubutun Kur'ani mai girma
    Imani da littatafan Allah, wadanda ya aiko Manzanni dasu. Misalialkur'ani,Injila, Zabura,attaura da sauransu.
  4. Imani da Manzanni dukkansu, amma alQur'ani ta ambaci guda 25 harda Manzon Allah tsira da aminci su tabbata agare shi.
  5. Imani da ranar tashinKiyama.
  6. Imani da kaddarar data shafe ka maikyau ko marakyau.

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Imani&oldid=584950"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp