![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 1448(Gregorian) |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Kairo, 1524(Gregorian) |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai | Siyudi |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin tarihi |
Muhimman ayyuka | Badāʼiʻ az-zuhūr fī waqāʼiʻ ad-duhūr(en)![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Muhammad bn Iyas (Yuni 1448 – 1522/4) yana ɗaya ne daga cikin manyan masana tarihi a tarihinMasar ta zamani ko ta yau.[1][2] Shi shaida ne ga mamayar da Daular Usmaniyya ta yi wa Masar. An haife shi a birnin Alkahira kuma ya yi karatunsa na farko a can.
An yi amfani da nassoshin daga gare shi kamar bayanin da ya yi a kan Mamluk Sultan Al-Nasir Muhammad cewa: “An ambaci sunansa a ko’ina fiye da sunan wani sarki. Dukan sarakuna sunyi rubuta zuwa gare shi, sun aika masa da kyautuka kuma suna jin tsoronsa. Kasar Masar ta kasance a hannunsa."
Ibn Iyas shi ne marubucin littafin tarihin Misira mai juzu'i biyar, wanda ya ke da sama da shafuka 3,000,[3] mai suna "Badāʼi al-zuhūr fī waqāʼi al-zuhūr".[4][2]