Heitor Dhalia
Tools
General
Fitar/kaiwa waje
A sauran ayyukan
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Recife, 18 ga Janairu, 1970 (55 shekaru) |
| ƙasa | Brazil |
| Karatu | |
| Harsuna | Portuguese language Brazilian Portuguese(en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | darakta damarubin wasannin kwaykwayo |
| IMDb | nm1104944 |
Heitor Dhalia (an haife shi a ranar 18 ga watan Janairun shekara ta 1970) shi ne darektan fina-finai na kasar Brazil kuma marubucin allo. ' Ya jagoranci fina-finai bakwai tun shekarar 1988. Fim dinsa,A Deriva, ya yi gasa a sashin Un Certain Regard a bikin fina-finai na Cannes na shekara ta 2009.[1]