Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Gmail

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gmail
URL(en)Fassarahttps://mail.google.com/ dahttps://www.gmail.com/
Irimailbox provider(en)Fassara,Nimaanabdala(en)Fassara,online service(en)Fassara dawebmail(en)Fassara
Language(en)Fassaramultiple languages(en)Fassara
Programming language(en)FassaraJavaScript(mul)Fassara
Bangare naGoogle Workspace(mul)Fassara daGoogle
Mai-ikoGoogle
MaƙirƙiriPaul Buchheit(en)Fassara
Web developer(en)FassaraGoogle
Service entry(en)Fassara1 ga Afirilu, 2004
Official blog URL(en)Fassarahttps://blog.google/products/gmail/
Twittergmail
FacebookGmail
Google++Gmail
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Tambari
Misalin akwatin nema

Gmel Sabis ne na saƙon e-mail kyauta wanda Google ke gudanarwa. Ya zuwa shekara ta (2019), tana da mutane da ke amfani da ita sama da mutum biliyan 1.5 a duk fadin duniya, wanda hakan ya sa ta zamo kamfanin hudda ta email mafi girma a duniya.[1] Wasu daga cikin waɗanda zasu fafata da Gmail sune Yahoo! Mail, Hotmail / Windows Live Mail, da Inbox.com. Wurin da aka bai wa kowane memba na Gmel ana kara shi kadan a kowane dakika, kuma ya zuwa ranar ga watan Yulin, shekarar 2012, Google na samar wa kowane asusu kimanin MB 10272 na sarari.

Ayyukan Google

[gyara sashe |gyara masomin]

Manhajar Google sabis ne daga Google wanda aka ƙirƙira shi a watan Fabrairun 2006 azaman Gmel don yankinku. Yana ba da izini ga masu gudanar da tsarin kamfani ko ƙungiya don ƙirƙirar asusun imel don yankinsu.

Matsalar kasuwanci

[gyara sashe |gyara masomin]

Akasar Ingila (UK), alamar kasuwanci "Gmail" mallakar wani kamfani ne kafin a fara Gmail ta Google. Don haka, Ingila na amfani da yankin "googlemail.com" ga masu amfani da su, kuma tambarin yana da kalmomin "Google Mail" maimakon "Gmail" na yau da kullun.

Gmail

A watan Satumba na shekara ta 2009 Google ya fara canza tambarin asusun Burtaniya zuwa na Gmel bayan sasanta rikicin rikicin kasuwanci.

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Petrova (October 26, 2019)."Gmail dominates consumer email with 1.5 billion users".CNBC.com.Archived from the original on November 17, 2019. RetrievedNovember 19, 2019.

Sauran yanar gizo

[gyara sashe |gyara masomin]
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Gmail&oldid=586825"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp