Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Gaborone

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gaborone
Gaborone (tn)
Gaborone (en)
Gaborone (fr)
Gaborone (de)


Suna sabodaKgosi Gaborone(en)Fassara
Wuri
Map
 24°39′25″S25°54′31″E / 24.6569°S 25.9086°E /-24.6569; 25.9086
Ƴantacciyar ƙasaBotswana
District of Botswana(en)FassaraSouth-East District(en)Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi235,884 (2013)
• Yawan mutane1,395.76 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili169 km²
Altitude(en)Fassara1,014 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1965
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho00267
Lamba ta ISO 3166-2BW-GA
Wasu abun

Yanar gizogov.bw…
Gaborone daga jirgin sama.
gabonare

Gaborone (lafazi: /gaborone/) birni ne, da ke a yankin Gaborone, a ƙasarBotswana. Shi ne babban birnin ƙasar Botswana. Gaborone tana da yawan jama'a 421,907, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Gaborone a shekara ta 1964.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Majalisar Dokokin Botswana a Gaborone
    Majalisar Dokokin Botswana a Gaborone
  • MainMall
    MainMall
  • Filin jirgin saman Gaborone
    Filin jirgin saman Gaborone
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Gaborone&oldid=284810"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp