Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Ga do

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ga do
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naevolutionary process(en)Fassara
Karatun taGenetics

Gado dai abu ne da Allah ya shar'anta shi a tsakanin wasu mutanen da suke da alaƙa da juna ta jini, gado dai mutum ne ke gadar mahaifinshi ko mahaifiyarshi, ko mahaifi ya gaji ɗansa ko mahaifiya ta gaji ɗanta ko ɗan'uwa ya gaji ɗan'uwan sha. Gado dai namiji nada kashi biyu ita kuma mace nada kashi ɗaya a cikin shari'a musulunci.[1]

Yanda ake rabon gado

[gyara sashe |gyara masomin]

Rabon gado dai akan raba gado ta hanyar yaddah addini ya tsara, hakan na nufin ko wanne mabiyan addini sukan bi tsarin da addinin su ya shimfiɗa ko gindaya akai.

Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.


Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. "Kwafin ajiya". Archived fromthe original on 2021-09-22. Retrieved2021-03-15.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Ga_do&oldid=450298"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp