| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 25 Satumba 1942 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 6 ga Janairu, 2023 |
| Karatu | |
| Makaranta | Kwalejin Gwamnati Umuahia |
| Sana'a | |
| Sana'a | chemist(en) |
| Kyaututtuka | gani
|
| Mamba | Makarantar Kimiyya ta Najeriya |
Domingo Okorie (An haifeshi ranar 25 ga watan Satumba, 1942)[1] farfesa ne a fannin sinadarai 'dan Najeriya kuma sakataren Kwalejin Kimiyya ta Najeriya.[2] Ya rasu a Ibadan a ranar 6 ga Janairu, 2023.