![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Mutuwa | Daura, |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Bayajidda |
Yare | Kabara |
Karatu | |
Harsuna | Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ruler(en)![]() |
Daurama koMagajiya Daurama (ƙarni na 9) ta kasance mai mulkinmutanen Hausa wacce ita ce ta kasanceKabara ta ƙarshe a tarihinDaura. Ana ce mataKabaran Daura. Masu bada labaran gargajiya suna tunata ne a matsayinSarauniya ne, Uwa ta DaularHausawa dakeArewacin Najeriya a yankinNijar (kasa) da kumaNajeriya. Labarin Magajiya Daurama ana bayar da shi ne a labaran jarumtaka na jarumiBayajidda.
Magajiya Daurama tayi mulki a garin da ake ƙira ko ake cewa Daura.
An saka wa garin sunanta Daura wanda yanzunDaura masarauta ce mai zaman kanta a JiharKatsina,Najeriya tsohon birni ne a asalin babban birnin masarautar bayan da Daurama ta ɗauke shi daga garin ta mai da shisabon birnin Daura, wanda aka sama garin sunanta.[1]