Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Bulgeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bulgeriya
България (bg)
Flag of Bulgaria (en)Coat of arms of Bulgaria (en)
Flag of Bulgaria(en)FassaraCoat of arms of Bulgaria(en)Fassara


TakeMila Rodino(en)Fassara (1964)

Kirari«Unity makes strength(en)Fassara»
Official symbol(en)FassaraZaki
Suna sabodaBulgars(en)Fassara
Wuri
Map
 42°45′N25°30′E / 42.75°N 25.5°E /42.75; 25.5

Babban birniSofiya
Yawan mutane
Faɗi6,437,360 (2024)
• Yawan mutane58 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiBulgarian(en)Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Turai,Tarayyar Turai daEuropean Economic Area(en)Fassara
Yawan fili110,993.6 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBlack Sea
Wuri mafi tsayiMusala(en)Fassara (2,925 m)
Wuri mafi ƙasaBlack Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiPeople's Republic of Bulgaria(en)Fassara
Ƙirƙira 13 ga Yuli, 1878History of Bulgaria (1878–1946)(en)Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic(en)Fassara
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Bulgaria(en)Fassara
Gangar majalisaNational Assembly of Bulgaria(en)Fassara
• President of Bulgaria(en)FassaraIliana Yotova(en)Fassara (23 ga Janairu, 2026)
• Prime Minister of Bulgaria(en)FassaraРосен Желязков(mul)Fassara (16 ga Janairu, 2025)
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara89,040,398,406 $ (2022)
Kuɗieuro(mul)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.bg(mul)Fassara da.бг(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+359
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaBG
NUTS codeBG
Wasu abun

Yanar gizogovernment.bg
Rila Monastery, alamar asalin ƙasar Bulgaria
Fadar Euxinograd
Tutar Bulgeriya.
Kasar bulgeriya

Bulgeriya[1] koBulgaria ƙasa ce, da ke a nahiyarTurai. Babban birnin ƙasar BulgariyaSofiya ne. Bulgeriya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 110,994. Bulgeriya tana da yawan jama'a 4,437,360, bisa ga jimilla a shekarar 2024. Bulgeriya tana da iyaka da ƙasashen biyar:Romainiya a Arewa,Serbiya daMasadoiniya ta Arewa a Yamma,Girka daTurkiyya a Kudu.Bulgeriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1878 (akwai ƙasar Bulgeriya mai mulkin kai daga karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Isah zuwa karni na sha ɗaya, da daga karni na sha biyu zuwa karni na sha huɗu).

Shugaban bulgeriya a fada

Daga shekara ta 2026, shugaban ƙasar BulgeriyaIliana Iotova ne. Firaministan ƙasar BulgeriyaRosen Zhelyazkov ne daga shekara ta 2025.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Lake Trevisto
    Lake Trevisto
  • Sofia
    Sofia
  • Stara Planina with Raysko Praskalo waterfall
    Stara Planina with Raysko Praskalo waterfall
  • Burgas
    Burgas
  • Fadar Euxinograd
    Fadar Euxinograd
  • Tekun Black sea
    Tekun Black sea
  • Varna
    Varna

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane,BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.

.

Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Bulgeriya&oldid=788073"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp