Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Bukarest

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bukarest
București (ro)
Coat of arms of Bucharest (en)
Coat of arms of Bucharest(en)Fassara


InkiyaMicul Paris daParis of the Balkans
Wuri
Map
 44°24′48″N26°05′52″E / 44.41336°N 26.09778°E /44.41336; 26.09778
Ƴantacciyar ƙasaRomainiya
Enclave within(en)FassaraIlfov County(en)Fassara
Babban birnin
Romainiya(1989–)
Ilfov County(en)Fassara(1997–)
Yawan mutane
Faɗi1,716,961 (2021)
• Yawan mutane7,597.17 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili226 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuDâmbovița River(en)Fassara
Altitude(en)Fassara70 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1459(Gregorian)
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaBucharest City Council(en)Fassara
• Mayor of Bucharest(en)FassaraStelian Bujduveanu(en)Fassara (23 Mayu 2025)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo010011–062397
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2RO-B
Wasu abun

Yanar gizopmb.ro

Bukarest koBucarest koBucharest koBukares[1] (da harshen RomainiyaBucurești) birni ne, da ke a ƙasarRomainiya. Shi ne babban birnin ƙasar Romainiya. Bukarest yana da yawan jama'a 2,151,665 bisa ga jimillar shekarar 2020. An gina birnin Bukarest a shekara ta alib 1459. Shugaban birnin BukarestGabriela Firea ce.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Mutum-mutumin Bgiusca Caragiale
    Mutum-mutumin Bgiusca Caragiale
  • Bucharest, Royal Palace Square
    Bucharest, Royal Palace Square
  • Bucharest, 1868
    Bucharest, 1868
  • București
    București
  • National Art Museum of Romania
    National Art Museum of Romania
  • Central University Library
    Central University Library

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane,BBC.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Bukarest&oldid=320592"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp