Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Budapest

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan mukalar bata daReference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar daReference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Budapest
Flag of Budapest (en)Coat of arms of Budapest (en)
Flag of Budapest(en)FassaraCoat of arms of Budapest(en)Fassara


Suna sabodaBuda(en)Fassara daPest(mul)Fassara
Wuri
Map
 47°29′54″N19°02′27″E / 47.4983°N 19.0408°E /47.4983; 19.0408
Ƴantacciyar ƙasaHungariya
Enclave within(en)FassaraPest County(en)Fassara
Babban birnin
Hungariya(1989–)
Yawan mutane
Faɗi1,685,209 (2025)
• Yawan mutane3,209.07 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHungarian(en)Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naCentral Hungary(en)Fassara
Yawan fili52,514 ha
Wuri a ina ko kusa da wace tekuDanube(en)Fassara
Altitude(en)Fassara117 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira17 Nuwamba, 1873
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Mayor of Budapest(en)FassaraGergely Karácsony(mul)Fassara (14 Oktoba 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo1011–1239
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho1
Lamba ta ISO 3166-2HU-BU
NUTS codeHU101
13578
Wasu abun

Yanar gizobudapest.hu
Facebook: budapestmindenkieInstagram: budapestvaroshazaYoutube: UC1RSXzMc92OsFBDnH1jbBtAEdit the value on Wikidata
Tutar Budapest.

Budapest koBudapes[1] (lafazi : /budapes(t)/) birni ne, da ke a ƙasarHungariya. Shi ne kuma babban birnin kasar Hungariya. Budapest ya na da yawan jama'a 1,752,286 bisa ga jimillar shekarar 2017. An kuma gina birnin Budapest kafin karni na ɗaya kafin haihuwar annabi Issa. Shugaban birnin BudapestGergely Karácsony ne.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • House of Terror Museum in Budapest
    House of Terror Museum in Budapest
  • Mapin Budapest
    Mapin Budapest
  • Cibiyar Kasuwanci ta birnin
    Cibiyar Kasuwanci ta birnin
  • Margaretheninsel
    Margaretheninsel
  • Anastasia
    Anastasia
  • Budapest nahiyar Turai
    Budapest nahiyarTurai
  • Budapest
    Budapest
  • Budapest Statue of Liberty
    Budapest Statue of Liberty

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane,BBC.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Budapest&oldid=483562"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp