Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Bosnia-Herzegovina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bosnia-Herzegovina
Херцеговина (sr)

Suna sabodaStjepan Vukčić Kosača(en)Fassara daHerzog(en)Fassara
Wuri
Map
 43°28′37″N17°48′54″E / 43.4769°N 17.815°E /43.4769; 17.815
Ƴantacciyar ƙasaHerzegovina
Labarin ƙasa
Yawan fili11,000 km²
Tutar Herzegivina a zamanin Austria-Hungary
Tutar Herzogovina a zamaninDaular Usmaniyya a 1760
Kasar Bosnia
Sarauniyar Bosnia a wani karni

Bosnia-Herzegovina koBosiniya Hazegobina[1], ƙasa ce, da ke a nahiyarTurai. Bosnia-Herzegovina tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 51,197. Bosnia-Herzegovina tana da yawan jama'a 3,531,159, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2013. Bosnia-Herzegovina tana da iyaka daKroatiya, daSerbiya, kuma daMontenegro. Babban birnin Bosnia-Herzegovina,Sarajevo ne.

Bosnia bayan samun yancin kai

Bosnia-Herzegovina ta samu yancin kanta a shekara ta 1992.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Hoton mace a cikin kayan gargajiya a Bileća - 1903
    Hoton mace a cikin kayan gargajiya a Bileća - 1903
  • Shugaban 1890 Vienna Museum.
    Shugaban 1890 Vienna Museum.
  • Bisharar Herzegovina
    Bisharar Herzegovina
  • "Gabashin Herzegovina" ko Yankin Trebinje" a jamhuriyar Srpska
    "Gabashin Herzegovina" ko Yankin Trebinje" a jamhuriyar Srpska
  • Herzegovina-Neretva
    Herzegovina-Neretva
  • Yaswira mai nuna yankunan tattalin arzikin Herzegovina, an shirya a 2013.
    Yaswira mai nuna yankunan tattalin arzikin Herzegovina, an shirya a 2013.

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane,BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Bosnia-Herzegovina&oldid=471603"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp