Wannan mukalar bata daReference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar daReference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
Shine tsiro wacce take shekaru biyu ko sama da haka a ilimin kula da tsirrai wacce takeda turake na kututture dakuma rassa wadanda suke damfare da ita da ganyayyaki a mafiya yawan dangoginta.Awani bayanin itaciya tana kadai tuwa ga takurarren,ma ana cewa, tsiro wacce ke da itace mai gwabi (bishiya) wadda take rika ko kasuwa ta hanyar shekaru masu yawa da dama da tayi sannan tanayin tsawo mai nisa domin tsererenayar riskar rana sannan tana yin daruruwa dakuma dubbanin shekaru aduniya, awani ma ana kuma bishiyarkwakwa,gora, daayaba suma itaciyace (bishiya). Bishiyoyi an kiyasta sunanan tun shekaru miliyon 370 dasuka gabata.
Kimanin rikakkun bishiyoyi miliyon uku ne a duniyar nan. Ana amfani da ita wajen yin kujeru, gadaje, gidaje, dabe, kofofi, rufin dakuna hura wuta,akushi, kofuna, farantai, tirame, tabare, dadai sauransu.