Taswirar Birtaniya.tambarinBirtaniyathe British empire
Birtaniya koBiritaniya: (da Turanci: British) kasa ce, da ke a nahiyarTurai. Birtaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'in 242,495. Biritaniya tana da yawan jama'a kimanin mutane 4,954,645, bisa ga jimillar kidayar shekara ta dubu biyu da sha shida (2016). Biritaniya tana da iyaka daAyilan. Babban birninBiritaniya,Landan ne, Magana sosai,Birtaniya, ta kunshiIngila, Weyilz kuma da Sukotilan.United Kingdom (da HausanceMasarauta daya koMasarauta Haɗaɗɗiya), ya kunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan kuma da Ayilan ta Arewa.Tsibirin Birtaniya, ya kunshiIngila, Weyilz,Sukotilan,Ayiland ta Arewa, kuma da kasar Ayilan.