Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Bari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bari


Wuri
Map
 41°07′31″N16°52′00″E / 41.1253°N 16.8667°E /41.1253; 16.8667
ƘasaItaliya
Region of Italy(en)FassaraApulia
Metropolitan city of Italy(en)FassaraMetropolitan City of Bari(en)Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi316,015 (2023)
• Yawan mutane2,692.01 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiItaliyanci
Labarin ƙasa
Yawan fili117.39 km²
Altitude(en)Fassara5 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Patron saint(en)FassaraSaint Nicholas(en)Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaBari City Council(en)Fassara
• Mayor of Bari(en)FassaraVito Leccese(en)Fassara (24 ga Yuni, 2024)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo70121–70132
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho080
ISTAT ID072006
Italian cadastre code (municipality)(en)FassaraA662
Wasu abun

Yanar gizocomune.bari.it
Bari.

Bari (lafazi: /bari/) birni ne, da ke a yankinPuglia, a ƙasarItaliya. Shi ne babban birnin yankin Puglia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, ya na da jimillar yawan mutane 325 000, 1 300 000 ƙeta iyakokin birni). An gina birnin Bari kafin karni na uku kafin haifuwan annabi Issa.

Hotuna

[gyara sashe |gyara masomin]
  • Wasu matasa kenan na fareti a Bari, 2003
    Wasu matasa kenan na fareti a Bari, 2003
  • Arbour, ƙarni 16, Bari
    Arbour, ƙarni 16, Bari
  • Wurin shakatawa na 2 Giugno, Bari
    Wurin shakatawa na 2 Giugno, Bari
  • Birnin Bari daga tsohuwar tashar jirgin ruwa na birnin
    Birnin Bari daga tsohuwar tashar jirgin ruwa na birnin
  • Sashen Ilmantarwa, a Harabar Jami'ar Bari
    Sashen Ilmantarwa, a Harabar Jami'ar Bari
  • Mutum-mutumin Niccolò Piccinni, a Bari
    Mutum-mutumin Niccolò Piccinni, a Bari
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Bari&oldid=295712"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp