Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Bangladesh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bangladesh
গণপ্রজাতন্ত্রী বাংলাদেশ (bn)
বাংলাদেশ (bn)
Flag of Bangladesh (en)Emblem of Bangladesh (en)
Flag of Bangladesh(en)FassaraEmblem of Bangladesh(en)Fassara

TakeAmar Sonar Bangla(en)Fassara

Kirari«Beautiful Bangladesh»
«Bangladesh Godidog»
Official symbol(en)FassaraNymphaea nouchali(mul)Fassara
Suna sabodaBangla
Wuri
Map
 24°01′N89°52′E / 24.02°N 89.87°E /24.02; 89.87

Babban birniDhaka
Yawan mutane
Faɗi171,466,990 (2023)
• Yawan mutane1,161.94 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiBangla
AddiniMusulunci,Hinduism(en)Fassara,Buddha daKiristanci
Labarin ƙasa
Bangare naSouth Asia(en)Fassara
Yawan fili147,570 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBay of Bengal(en)Fassara
Wuri mafi tsayiMowdok tiang(en)Fassara (1,054 m)
Wuri mafi ƙasaBay of Bengal(en)Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira26 ga Maris, 1971
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiTsarin Westminster daparliamentary republic(en)Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Bangladesh(en)Fassara
Gangar majalisaJatiya Sangsad(en)Fassara
• President of Bangladesh(en)FassaraMohammad Shahabuddin(en)Fassara (24 ga Afirilu, 2023)
• Prime Minister of Bangladesh(en)FassaraMuhammad Yunus (8 ga Augusta, 2024)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court Bangladesh(mul)Fassara
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara416,264,802,185 $ (2021)
KuɗiBangladeshi taka(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.bd(mul)Fassara da.বাংলা(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+880
Lambar taimakon gaggawa999(en)Fassara
Lambar ƙasaBD
Wasu abun

Yanar gizobangladesh.gov.bd
Youtube: UCdf7GabtLtI8a6Gu2clXdHwEdit the value on Wikidata
Tutar Bangladesh.
filin jirgin sama na kasar Bangladesh
Dumbin mutanen kasar Bangladesh

Bangladesh (lafazi: /banegeladesh/) koJamhuriyar jama'ar kasar Bangladesh, ƙasa ce, da ke a nahiyarAsiya.

Bangladesh tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 147,570. Bangladesh tana da yawan jama'a 168,957,745, bisa ga jimillar kadayan shiekara ta 2015. Bangladash tana da iyaka daIndiya kuma daMyanmar. Babban birnin Bangladesh,Dhaka ne.

  • masallacin Darasbari
    masallacin Darasbari
  • Baitul Mukarram Mosque in Dhaka, Bangladesh
    Baitul Mukarram Mosque in Dhaka, Bangladesh
  • Sallar juma'a a masallacin Baitul Mukarram a Dhaka, Bangladesh
    Sallar juma'a a masallacin Baitul Mukarram a Dhaka, Bangladesh
  • Pancha Ratna Govinda Temple, Bangladesh
    Pancha Ratna Govinda Temple, Bangladesh
  • Baitul Mukarram Mosque, Bangladesh
    Baitul Mukarram Mosque, Bangladesh
  • Baitul Mukarram Mosque, Bangladesh
    Baitul Mukarram Mosque, Bangladesh
  • Hardinge Bridge, Bangladesh
    Hardinge Bridge, Bangladesh
  • Tafiya ta kwale-kwale
    Tafiya ta kwale-kwale
  • Ratagul Bangladesh
    Ratagul Bangladesh
  • Gurin tarihi na Vashu Bihar
    Gurin tarihi na Vashu Bihar

Shugaban kasar Bangladesh Ziaur Rahman ne ; firaminista Sheikh Hasina ne.Suna da ingantanccen harka banki da muamala mai kyau ga baki.

wasu daga cikin nau'ikan abincin Bangladesh

Bangladesh ta samu yancin kanta a shekara ta 1971, dagaPakistan.

Al'adu

[gyara sashe |gyara masomin]
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha


Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Bangladesh&oldid=583684"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp