Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Bahamas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bahamas
Commonwealth of the Bahamas (en)
Flag of The Bahamas (en)Coat of arms of the Bahamas (en)
Flag of The Bahamas(en)FassaraCoat of arms of the Bahamas(en)Fassara

TakeMarch On, Bahamaland(en)Fassara

Kirari«Forward, Upward, Onward, Together»
«Напред, нагоре, нататък, заедно»
«Life Is Grand»
«Ymlaen, ymlaen, gyda'n gilydd!»
Wuri
Map
 25°00′N77°24′W / 25°N 77.4°W /25; -77.4

Babban birniNassau
Yawan mutane
Faɗi399,440 (2023)
• Yawan mutane28.78 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
AddiniKiristanci
Labarin ƙasa
Bangare naKaribiyan daEuropean Union tax haven blacklist(en)Fassara
Yawan fili13,878 km²
• Ruwa27.9 %
Wuri mafi tsayiMount Alvernia(en)Fassara (63 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiBritish West Indies(en)Fassara
Ƙirƙira10 ga Yuli, 1973
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnaticonstitutional monarchy(en)Fassara
Gangar majalisaParliament of The Bahamas(en)Fassara
• monarch of the Bahamas(en)FassaraCharles, Yariman Wales (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of the Bahamas(en)FassaraHubert Minnis(en)Fassara (11 Mayu 2017)
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara11,527,600,000 $ (2021)
KuɗiBahamian dollar(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.bs(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+1242
Lambar taimakon gaggawa919(en)Fassara
Lambar ƙasaBS
Wasu abun

Yanar gizobahamas.gov.bs
Tutar Bahamas.

Bahamas[1] (da Turanci:The Bahamas) ƙasa ce, da ke a nahiyarAmurka. Babban birnin ƙasar Bahamas birninNassau ne. Bahamas tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 13,878. Antigua da Barbuda tana da yawan jama'a 385,637, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Bahamas ƙungiyar tsibirai ce (tana da tsibirai dari bakwai700.) a cikinTekun Karibiyan.

Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar BahamasCornelius A. Smith ce. Firaministan ƙasar BahamasHubert Minnis ne daga shekara ta 2017.

  • Great Isaac Cay, Bahamas
    Great Isaac Cay, Bahamas
  • Long island, Bahamas
    Long island, Bahamas
  • Airport
    Airport
  • Decommissioned Bahamas Nassau Port Service Tugs Snapper and Amber Jack
    Decommissioned Bahamas Nassau Port Service Tugs Snapper and Amber Jack
  • Tommy Robinson National stadium
    Tommy Robinson National stadium

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane,BBC.
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Bahamas&oldid=309780"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp