Mullah Badar ya kasance gwamnan lardin Badghis nakasar Afganistan a zamanin mulkin ƙasarTaliban .
Sojojin Tajik sun kama shi a cikin watan Afrilun shekara ta 2003.[1][2]