![]() | |
---|---|
type of marriage(en)![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Aure |
Has characteristic(en)![]() | Soyayya |
Hannun riga da | marriage of convenience(en)![]() |
Auren soyayya Dai, shi ne irin auren da kowane ɗan'adan ke fata domin ya kan haifar da zaman lafiya da ƙwanciyar hankali a tsakanin ma'auratan.
A lokacin da saurayi yaga budurwa ko ita budurwa taga saurayi ya shiga ranta to a wannan lokacin idan sukayi juna tayi soyayya kuma suka amince da juna har ta kai su ga aure to tabbas za'a iya ganin rayuwar su ta sauya sosai a ɓangaren nishaɗi da walwala.[1]