Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Athens

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Athens
Αθήνα (el)


InkiyaCity of the Violet Crown daThe Classic City
Suna sabodaAthena(en)Fassara
Wuri
Map
 37°59′03″N23°43′41″E / 37.9842°N 23.7281°E /37.9842; 23.7281
Ƴantacciyar ƙasaGreek
Government agency(en)FassaraDecentralized Administration of Attica(en)Fassara
Administrative region of Greece(en)FassaraAtika (yanki)
Akrata(mul)FassaraCentral Athens Regional Unit(en)Fassara
Municipality of Greece(en)FassaraAthens Municipality(en)Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi643,452 (2021)
• Yawan mutane16,498.77 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiGreek(en)Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili39 km²
Altitude(en)Fassara74 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiClassical Athens(en)Fassara
Ƙirƙira<abbr title="Circa(en)Fassara">c. 7 millennium "BCE"
Muhimman sha'ani
Patron saint(en)FassaraDionysius the Areopagite(en)Fassara
Tsarin Siyasa
• GwamnaHaris Doukas (1 ga Janairu, 2024)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo104 xx-106 xx, 111 xx-118 xx da 121 xx-124 xx
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho210
Wasu abun

Yanar gizocityofathens.gr
Facebook: CityofAthensOfficialYoutube: UCX5CxaBSCrAJxQawnE1sKHwEdit the value on Wikidata
Athens Skyline
Athens

Athens koAsina (da yaren Girka: Αθήνα) birni ne da ke a yankin Athens, a ƙasarGirka. Birni ne dake yankin gabar tekunMediterranean kuma shine gari mafi girma babban birnin kasarGirka. Birnin na da yawan mutane akalla mutum miliyan hudu, hakan yasa ta zamo birni na bakwai (7) a yawa jama'a a tsakanin biranen Tarayyar Turai.

  • Mutum-Mutumin Plato
    Mutum-Mutumin Plato
  • Dakin Karatu na kasar Girka a birnin Athens
    Dakin Karatu na kasar Girka a birnin Athens

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Athens&oldid=543739"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2026 Movatter.jp