Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Asturaliya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asturaliya
Australia (en-au)
Flag of Australia (en)Coat of arms of Australia (en)
Flag of Australia(en)FassaraCoat of arms of Australia(en)Fassara


TakeAdvance Australia Fair(en)Fassara (19 ga Afirilu, 1984)

Kirari«There's NOTHING like Australia» (2010)
Official symbol(en)FassaraAcacia pycnantha(mul)Fassara daopal(en)Fassara
InkiyaThe Land Down Under,Oz,The Lucky Country daStraya
Suna sabodaTerra Australis(en)Fassara
Wuri
Map
 25°S133°E / 25°S 133°E /-25; 133

Babban birniKanberra
Yawan mutane
Faɗi27,309,396 (2024)
• Yawan mutane3.55 mazaunan/km²
Home(en)Fassara10,852,208 (2021)
Harshen gwamnatiAustralian English(en)Fassara
Auslan
Addinino value
Labarin ƙasa
Bangare naMIKTA(mul)Fassara,Australia and New Zealand(en)Fassara,Australasia(en)Fassara daKasashen common wealth
Yawan fili7,692,024 km²
• Ruwa0.8 %
Awo4,000 km (Amplada) × 3,860 km  (Llargada) default
Coastline(en)Fassara34,000 km
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Indiya,South Pacific Ocean(en)Fassara,Great Australian Bight(en)Fassara,Bass Strait(en)Fassara,Tasman Sea(en)Fassara,Coral Sea(en)Fassara,Arafura Sea(en)Fassara daTimor Sea(en)Fassara
Wuri mafi tsayiMawson Peak(en)Fassara (2,745 m)
Wuri mafi ƙasaKati Thanda–Lake Eyre(en)Fassara (−15 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiUnited Kingdom of Great Britain and Ireland
Ƙirƙira1 ga Janairu, 1901
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiDimokuradiyya ta wakilci,constitutional monarchy(en)Fassara datarayya
Majalisar zartarwaAustralian Government(en)Fassara
Gangar majalisaParliament of Australia(en)Fassara
• monarch of Australia(en)FassaraCharles III (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of Australia(en)FassaraAnthony Albanese(mul)Fassara (23 Mayu 2022)
Majalisar shariar ƙoliHigh Court of Australia(en)Fassara
Ikonomi
Nominal GDP(en)Fassara1,675,418,665,067 $ (2022)
Nominal GDP per capita(en)Fassara54,348.23 $ (2019)
Total exports(en)Fassara464,925,000,000 $ (2022)
KuɗiAustralian dollar(en)Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.au(mul)Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+61
Lambar taimakon gaggawa000(en)Fassara,*#06# da106(en)Fassara
Lambar ƙasaAU
Wasu abun

Yanar gizoaustralia.gov.au
Historical map of Australia (1909)
tseran keke a Asturaliya

Asturaliya kasa ce da ke kudu maso gabasci taikun haye baban birnen taKanberra . daga arewaci kujin taimur da matsatsinarfurz daga gabas kujin kural da kujin tasman daga kudumatsatsin bas , daga kudu da yamma taikunIndiya ne yamamaye wannan bangaren

Tarihi

[gyara sashe |gyara masomin]

Tarihi ya nuna cewa mutane farko na Asturaliya sune ƴan asalin Australia to a shekara dubu60 suka feto daga kudu maso gabascinAsiya lukacin da mutane suna gaura wajin ruwa amma ba'ajima ba se ruwan ya kuma yi karfe har yarabasu da 'yan uwansu naAsiya suna zaune a cikin wannan sabon bangare nasu . wanna bangare na Asturaliya da ba wanda yasan shi a cikinduniya har zuwa karne na 17 wa'yannan masu kama wure zauna suna da dabbube kala kala na gida da na daje kuma suna da kayan lambu da sauransu , suna kune gunakinsu da ta yi arzike , suna zuwa kamu naman daje suna yen wane da faje dan ruwa yataru suringa kamin kyfe a she. Do da suna manoma ne amma a shekaru 3000 da suka gabata sukukaua sosai har suka jara kasar su kuma mutnen nata na asili sun kama kasuwanci da wasu bangre me nisa kawa bangaenTuri da naAmruka a kashen karne da 17Turwa suka soma shega da kadan kadan sun tarda mutanen asili da aladun su da kabilun su da harsunan su fyye da 250 to amma a karne na 19 turawa sun yi kokare sun batar musu da wasu harsunan .

Tuirwa mukin mallaka sun shegu sosai wannan bangare Ashekara ta1788 sun kame kudu maso gabsci, shi ne yasa mazuna asili suna raguwa don saboda tsananin azaba da wahalar da suke ce awurin kuma suna musu kashinkiyash kuma sun kauw musu wata cuta me tsanani wanda mutun yana iya dauka daga wurin dan uwansa . A wannan shekarar kuma turawa suka samu kashe shuwan mutanen farko sun yi bincike a kashin sun gano yanada shekaru dobu 26 kuma sun dada samu kashin kai yanada shekaru dobu 13 suna kama da mutanensin

  • Royal Australian Navy
    Royal Australian Navy
  • Otal din Windsor
    Otal din Windsor
  • Sydney Opera House, Asturaliya
    Sydney Opera House, Asturaliya
  • Sydney Harbour Bridge
    Sydney Harbour Bridge
  • The Grace Building, 1930
    The Grace Building, 1930
  • Royal Exhibition Building, Asturaliya
    Royal Exhibition Building, Asturaliya
  • Marching band at the 2009 Anzac Day march in Melbourne, Asturaliya
    Marching band at the 2009 Anzac Day march in Melbourne, Asturaliya
  • Uluru, Asturaliya
    Uluru, Asturaliya

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]

Wikimedia Commons on Asturaliya

Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Asturaliya&oldid=689332"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp