Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Arsenal F.C.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Arsenal Fc 1920
bajen Arsenal Fc
Arsenal Fc bet partnership
rigar training Kenan na Arsenal Fc
shahareren Dan Wasan Arsenal Fc kenan a shekarun baya Theiry Henry
hoton edu da kofin fa
arsenal

Kulub din kwallon kafa na Arsenal kulob din kwararrun yan kwallon kafa ne dake zaune aIslington, Landan, Ingila, suna buga gasar firimiya League, babban gasar kwallo na Turawa. Ta yi nasarar lashe kofi 13 na gasar, da 14 kofin 'FA' fiye da ko wacce kungiya, kufona biyu na gasar, gasar na shekaru dari, 15 FA Community Shields, da wanda suka ci gasar kofin UEFA guda 1, sannan da kaduwar baje koli shi ma guda 1. Arsenal na da hamayya sosai tsakanin ta da kulub makwabtan ta dake a birnin Landan, kamarChelsea F.C. da Tottenham FC da Fulham United.

Manazarta

[gyara sashe |gyara masomin]
Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.

.

Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Arsenal_F.C.&oldid=479837"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp