Aliyu, Ali ko Aliko suna ne na Musulunci, asalinsa sunan Allah ne wanda aka ara wa Ali kanen Manzon Allah kuma surukinsa. Ana yi wa Aliyu inkiya da Haidar ko Gadanga kusar yaki.