Al-Baqi'
Tools
General
Fitar/kaiwa waje
A sauran ayyukan
| Islamic cemetery(en) | ||||
| Bayanai | ||||
| Farawa | 622 | |||
| Suna a harshen gida | مقبرة البقيع | |||
| Ƙasa | Saudi Arebiya | |||
| Described at URL(en) | openstreetmap.org… | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | |||
| Province of Saudi Arabia(en) | Medina Province(en) | |||
| Babban birni | Madinah | |||

Jannat al-Baqīʿ (Da larabci: جَنَّة ٱلْبَقِيع,fassara . 'Lambun Baqi') shine Maƙabarta na farko a tarihinmusulunci kuma wadda tafi kowance tsufa, tana cikin garinMadinah, a yankinHijaz wanda a yau yankin na cikin ƙasarSaudi Arebiya. yana kudu maso gabas daMasallacin Annabi, Maƙabartan tana ɗauke da manya-manyan sahabbai da iyalan gidanAnnabi.