Ajami
Tools
General
Fitar/kaiwa waje
A sauran ayyukan
Ajami | |
---|---|
Type | |
Parent systems |
|
Ajami (عجمى), tsarin rubutu ne naHausa ta hanyar amfani da haruffanLarabci. Wannan rubutun ya samo asali ne daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo ƙasarHausa a ƙarni na shida miladiyya. Sai dai kuma, kasancewar ƙwayoyin sautinlarabci sun bambanta da na Hausa musamman tagwayen baƙaƙe irin su "gy" da "ts", sai kowannemarubuci ya zamo ya na amfani da tasa dabarar wurin rubutun ajami. Sakamakon haka, ajami yake da wuyar ganewa har ma ake yi ma sa kirari da "gagara-mai-shi".[1]an samu cigaba sosai a zamanin baya