Movatterモバイル変換


[0]ホーム

URL:


Jump to content
WikipediaInsakulofidiya ta kyauta
Binciko

Afirka ta Yamma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Afirka ta Yamma


Wuri
Map
 12°N3°E / 12°N 3°E /12; 3
Yawan mutane
Faɗi429,459,920 (2023)
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Sun raba iyaka da

Afirka :Ta Yamma koYammacin Afirka; Ita ce yammacinnahiyarAfirka.Majalisan Dinkin Duniya sun bayyana Yammacin Afirka a matsayinƙasashe 16, suneBenin,Burkina Faso,Cape Verde,Gambia,Gana,Gini,Guinea-Bissau,Côte d'Ivoire,Liberia,Mali,Muritaniya,Nijar,Najeriya,Senegal,Sierra Leone da kumaTogo, haka kuma harda wasutsuburi.[1]

Ƙasashen yammacin Afrika;

[gyara sashe |gyara masomin]

Ƙasashe kimanin guda 17, ne kamar haka:

Hotuna:

[gyara sashe |gyara masomin]

Manyan biranen kasashen yammacin Afrika

[gyara sashe |gyara masomin]

Karin wasu fitattun hotuna na biranen yammacin Afrika;

Manazarta.

[gyara sashe |gyara masomin]
  1. Paul R. Masson, Catherine Anne Pattillo, "Monetary union in West Africa (ECOWAS): is it desirable and how could it be achieved?" (Introduction). International Monetary Fund, 2001.ISBN 1-58906-014-8

/ref>

Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Afirka_ta_Yamma&oldid=686443"
Rukunoni:

[8]ページ先頭

©2009-2025 Movatter.jp