A (suna Lafazi|'eɪ, dayawaAaa,A'aa,aaa,a'aa koaee,Aee itaceharfa ta farko daga cikin haruffa, kumavowel na farko daga cikin haruffan turanci "modern English alphabet" kuma har wayau itaceISO basic Latin alphabet.[1] Tana da siffa daya da harfanAncient Greek letter watoalpha, wanda daga harfan ne aka samo ta.[2] harfan nada bangare biyu na kusurwa uku daga cikin da wani sandan layi a Tsakiya sa, a gicciye. Karamar harfan nada yanayi biyu da ake rubuta shi: akwai wanda ake kira da "double-storey" watoa da kuma "single-storey" watoɑ. Harfan ana amfani dashi ne a rubutun hannu da fonts based on it, especially fonts intended to be read by children, and is also found in ((italic type)).
Acikin Turanci, sunan wasikar shine dogon sauti A, ana kiranta/ˈeɪ/ . Sunansa a yawancin sauran harsuna ya dace da furcin wasikar acikin sassan budewa.