Wannan Muƙalarguntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iyagyara ta.
Ɗan wasan kwaikwayo Ɗan wasan kwaikwayo shine mai yin fim, Wasu suna kiranshi da Ɗan wasan barkwanci shi dai ɗan wasan kwaikwayo yana yin wasan ne a matsayin sana'a sukan Ƙirƙire shi ta hanyar rubuta shi wato (tsarawa).